Kudin Buri

Safiu Dauda

Ina ce muku daga yau
An kara kudin jirgi
An kara kudin petrol
Yauwa, A daidai ta A daidai ta
tsaya, tsaya

An kara kudin jirgi
An kara kudin mota
waiyo en gayu a kara
Kudin buri

An kara kudin jirgi
Kuma an kara kudin mota
Waiyo en mata a kara
Kudin buri

Ba daga baki na ba
Aljazeera ta fada an
Kara kudin Jirki
Kuma an kara kudin mota
Lallai ba daga baki na ba
Aljazeera ta fada
An kara kudin jirgi
Kuma an kara kudin mota

A fada ko kar a fada ( a fada)
Kowa ma ya rigida (Rigida)
Ga kasan kuma ta rigida (Rigida)
Kowa ma ya girgiza
In ba gyara ba, in ba
Gyara ba akwai akwai rana
In ba gyara ba In ba gyara ba
Akawai kura

Toh waya kula
Kai talaka mai ka ci
Kai talaka mai ka sha
Ko talaka mai yayi
Waiyo,
Toh nace waya kula
Ko suuturan kaika sa
Ko abinci kai ka ci
Ko ko bokon in kaje ka
gama ba aiki yi

Talaka ya sha magana (magana)
Wai yaushe ma za'a gama (a gama)
Talaka ya sha wahala
Kuma gashi ba bakin magana (magana)
Wahala kuma ta dawama (dawama)
Abinci rana day yini (a yini)
Dutsa pa na dabba ne amma
A yanzu kama an canza kala
Babban magana

An kara kudin jirgi
An kara kudin mota
waiyo en gayu a kara
Kudin buri

An kara kudin jirgi
Kuma an kara kudin mota
Waiyo en mata a kara
Kudin buri

An kara kudin jirgi
An kara kudin mota
waiyo en gayu a kara
Kudin buri

An kara kudin jirgi
Kuma an kara kudin mota
Waiyo en mata a kara
Kudin buri

Ba daga baki na ba
Aljazeera ta fada an
Kara kudin Jirki
Kuma an kara kudin mota
Lallai ba daga baki na ba
Aljazeera ta fada
An kara kudin jirgi
Kuma an kara kudin mota

Muryar jama'a..

Músicas mais populares de Ms. D

Outros artistas de J-rock