Ibiraga

Abdulhafiz Abdullahi

Its your boy Feezy yeah
Ohh, Yeah
Na na na na
Kana kwapsawa zaka zama comdemned
Duka haters dina ina basu Vandam
Say what you want, I don't give a damn
Don't judge me if you don't know who I am
I'm Feezy the king
Married to the game duk da babu wani ring
Lyrically good I'll rap I'll sing
I'm up in the sky kuma babu wani wing
Guys dinnan sun ja ni muna takawa
Muna strolling muna ta shafawa
Kuma ni wahala ban saba ba
'In ta kwabe sai na kira baba
Fanbase daga nan har taraba ma
Ba hating ba wani tababa
Ima good boy ban shan taba fa
Ima real fresh boy su baba ba
Karan bangan nan ke sa wasu haura katanga ma
Ga makiya suna ta fama sun kasa jure harbin kunama
Sunzo sunata min
Ibiraga
Ibiraga
Ibiraga
Gayun sun min Ibiraga kai?
Ibiraga
Ibiraga
Ibiraga
Baby'n ta min Ibiraga kai?
Mess up - Baba ka kwapsa wallahi
Mess up - Baba kun kwapsa wallahi
Mess up - En mata kin kwapsa wallahi
I be the greatest - I be the greatest gee!
Tashin sense
Karan tashin Benz
Shike rikita maku en mana wai suna so mu zamto friends
I got money, fame
I can make it rain
Lamborghini on the fast lane
Bitch I've changed the game (Kun kwapsa fa)
Suna san bowling da ni
Dan yaron yai suna a gari
F to the E-E-Z-I-E
Ka tabani kagani jiki magayi
Nine ke haukata gayu
Most especially ma 'in sukayi gayu
Kar ka tabani 'in kanaso ka rayu
'A ko'ina YNS ai mune mayu
Malan Dj
Buga min mandiri
Ka barni na rikita kowa anan
Gani dan siriri
Wayai bala'i ana
Wayai bala'i ana
Malan tsaya
Waye ya rikita nan
'In ba ni ba waye ya rikita nan, ban san
Ibiraga
Ibiraga
Ibiraga
Gayun sun min Ibiraga kai?
Ibiraga
Ibiraga
Ibiraga
Baby'n ta min Ibiraga kai?
Mess up - Baba ka kwapsa wallahi
Mess up - Baba kun kwapsa wallahi
Mess up - En mata kin kwapsa wallahi
I be the greatest - I be the greatest gee!
Greatest gee?
Akwai wani Gee da ya wuce ni ne?
Toh wallahi tunda akamin ibiraga kowa ma dan ibiraga ne a garinnan
Ai mu bama jin ibiraga
Mun sai Nemanja Matic Man-U
Tukhundu abban naaka, Ani bar bouzei
An-ani bar bouzei
Ibiraga
Ibiraga
Ibiraga
Gayun sun min Ibiraga kai?
Ibiraga
Ibiraga
Ibiraga
Baby'n ta min Ibiraga kai?

Músicas mais populares de Feezy

Outros artistas de Chinese hip hop